iqna

IQNA

Tehran (IQNA) ministan harkokin wajen kasar Serbia ya bayar da kyautar kur'ani tarjamar harshen Serbia na farko a tarihi ga cibiyar ilimi ta Azhar.
Lambar Labari: 3486237    Ranar Watsawa : 2021/08/24